iqna

IQNA

birni mai tsarki
Kasashen Turkiyya da Jordan da kuma Saudiyya da kuma kungiyar hadin kan kasashen musulmi sun yi kakkausar suka kan cin mutuncin kur'ani mai tsarki da aka yi wa wata kungiyar masu tsatsauran ra'ayi a kasar Netherlands.
Lambar Labari: 3489875    Ranar Watsawa : 2023/09/25

Copenhagen (IQNA) Musulman kasar Denmark sun yi imanin cewa kona kur'ani a makwabciyar kasarsu Sweden abin bakin ciki ne,  Sun kuma damu da yaduwar kyamar Islama a Denmark.
Lambar Labari: 3489441    Ranar Watsawa : 2023/07/09

Tehran (IQNA) Bikin baje kolin littafai na bana a birnin Abu Dhabi ya shaida yadda aka fitar da litattafai na addini da ba kasafai ake samun su ba, daga cikinsu akwai nau'o'in kur'ani guda biyu na tarihi da na Bible.
Lambar Labari: 3489197    Ranar Watsawa : 2023/05/25

Tehran (IQNA) A yayin da yake jaddada wajibcin mutunta addinai da ra'ayin addinin muminai a kasarsa, ministan shari'a na kasar Rasha ya bayyana cewa, za'a yankewa wanda ya aikata laifin wulakanta kur'ani a Volgograd, wani yanki na musulmi na kasar Rasha.
Lambar Labari: 3489184    Ranar Watsawa : 2023/05/22

Tehran (IQNA) Shugaban Falasdinawa da Paparoma Francis shugaban kiristoci mabiya darikar Katolika na duniya sun gana a fadar Vatican.
Lambar Labari: 3486516    Ranar Watsawa : 2021/11/05